Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya. Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya. Shiri ne na minti 30 ...
A cikin shirin za a ji cewa shugaban Turkiyya Racep Tayyib Erdogan ya ce zai bukaci Amirka ta mika masa Fethullah Güllen don fuskantar shari'a bayan da ya ce suna zargin Mr. Güllen din da kitsa juyin ...
A cikin shirin za a ji a cigaba da kokarin neman mafita kan rikicin makiyaya da manoma, gwamnonin jihohin arewacin Najeriya sun amince da kaddamar da shirin inganta harkokin kiwo da ke da zummar ...